Ayyukan Manzanni 25:6 - Littafi Mai Tsarki6 Bai fi kwana takwas ko goma a wurinsu ba, sai ya tafi Kaisariya. Kashegari kuma ya zauna a kan gadon shari'a, ya yi umarni a zo da Bulus. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Bayan ya yi kwanaki takwas ko goma tare da su, sai ya gangara zuwa Kaisariya, kashegari kuma ya kira a yi zaman kotu ya kuma umarta a kawo Bulus a gabansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |