Ayyukan Manzanni 25:10 - Littafi Mai Tsarki10 Amma Bulus ya ce, “Ai, a tsaye nake a majalisar Kaisar, a inda ya kamata a yi mini shari'a. Ban yi wa Yahudawa wani laifi ba, kai kanka kuwa ka san da haka sarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Bulus ya amsa ya ce, “Yanzu ina tsaye a gaban kotun Kaisar, inda ya kamata a yi mini shari’a. Ban yi wani laifi ga Yahudawa ba, kai da kanka ma ka san da haka sarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |