Ayyukan Manzanni 24:21 - Littafi Mai Tsarki21 sai ko maganar nan ɗaya tak, da na ɗaga murya na faɗa, sa'ad da nake a tsaye a cikinsu, cewa, ‘Game da maganar tashin matattu ake yi mini shari'a a gabanku yau.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 sai ko wannan abu ɗaya kaɗai da na ɗaga murya na faɗi yayinda nake tsaye a gabansu cewa, ‘A game da tashin matattu ake mini shari’a a gabanku yau.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |