Ayyukan Manzanni 24:17 - Littafi Mai Tsarki17 To, bayan 'yan shekaru sai na je domin in kai gudunmawa ga jama'armu, in kuma yi sadaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 “Bayan ’yan shekaru da dama da ba na nan, sai na dawo Urushalima don in kawo wa mutanena kyautai saboda matalauta in kuma yi sadaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |