Ayyukan Manzanni 24:14 - Littafi Mai Tsarki14 Amma na yarda cewa, bisa ga hanyar nan da suke kira ‘Ɗariƙa’ nake bauta wa Allahn kakanninmu, nake kuma gaskata duk abin da yake a rubuce a cikin Attaura da kuma littattafan annabawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Amma na yarda cewa ina bauta wa Allah na kakanninmu a matsayin mai bin Hanyar da suke kira ɗarika. Na gaskata dukan abin da ya amince da Doka da yake kuma a rubuce cikin Annabawa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |