Ayyukan Manzanni 24:1 - Littafi Mai Tsarki1 Bayan kwana biyar sai babban firist, Hananiya, ya zo tare da waɗansu shugabanni, da kuma wani lauya, mai suna Tartulus, suka yi ƙarar Bulus a gaban mai mulki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Bayan kwana biyar sai Ananiyas babban firist ya tafi Kaisariya tare da waɗansu daga cikin dattawa da kuma wani lauya mai suna Tertullus, suka kawo ƙararsu game da Bulus a gaban gwamna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |