Ayyukan Manzanni 23:5 - Littafi Mai Tsarki5 Sai Bulus ya ce, “Ai, ban sani shi ne babban firist ba, 'yan'uwa, don a rubuce yake cewa, ‘Kada ka munana shugaban jama'a.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Bulus ya amsa ya ce, “’Yan’uwa, ai, ban san cewa shi ne babban firist ba; gama yana a rubuce cewa, ‘Kada ka yi mugun magana game da mai mulkin mutanenka.’” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |