Ayyukan Manzanni 23:19 - Littafi Mai Tsarki19 Sai shugaban ya kama hannun saurayin, ya ja shi a waje ɗaya, ya tambaye shi a keɓance, “Wace magana za ka gaya mini?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Sai shugaban ƙungiyar sojan ya kama hannun saurayin ya ja shi gefe, ya tambaye shi cewa, “Mene ne kake so ka gaya mini?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |