Ayyukan Manzanni 23:14 - Littafi Mai Tsarki14 Sai suka je wurin manyan firistoci da shugabanni, suka ce, “Mun yi wata babbar rantsuwa, cewa za mu zauna ba ci ba sha sai mun kashe Bulus. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Suka je wajen manyan firistoci da dattawa suka ce, “Mun yi babbar rantsuwa cewa ba za mu ci kome ba sai mun kashe Bulus. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |