Ayyukan Manzanni 23:12 - Littafi Mai Tsarki12 Da gari ya waye, Yahudawa suka gama baki suka yi rantsuwa, cewa ba za su ci ba, ba za su sha ba, sai sun kashe Bulus. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Kashegari, Yahudawa suka ƙulla makirci suka kuma yi rantsuwa cewa ba za su ci ko sha ba sai sun kashe Bulus. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |