Ayyukan Manzanni 23:11 - Littafi Mai Tsarki11 Da daddare sai Ubangiji ya tsaya a kusa da Bulus, ya ce, “Ka yi ƙarfin hali, don kamar yadda ka shaide ni a Urushalima, haka kuma lalle ne ka shaide ni a Roma.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Kashegari da dare Ubangiji ya tsaya kusa da Bulus ya ce, “Ka yi ƙarfin hali! Don kamar yadda ka yi shaida game da ni a Urushalima, haka kuma lalle, za ka yi shaidata a Roma.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |