Ayyukan Manzanni 23:10 - Littafi Mai Tsarki10 Da gardamar ta yi tsanani, don gudun kada su yi kaca-kaca da Bulus, shugaban ya umarci sojan su sauka su ƙwato shi daga wurinsu ƙarfi da yaji, su kawo shi a kagarar soja. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Gardamar kuwa ta yi tsanani har shugaban ƙungiyar sojan ya ji tsoro za su yayyage Bulus. Ya umarci sojoji su tafi su ƙwace shi ƙarfi da yaji daga wurinsu su kawo shi cikin barikin soja. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |