Ayyukan Manzanni 22:28 - Littafi Mai Tsarki28 Sai shugaban ya amsa ya ce, “Ni fa da kuɗi masu yawa na sami 'yancin nan.” Bulus ya ce, “ni kuwa da shi aka haife ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Sai shugaban ƙungiyar sojan ya ce, “Sai da na biya kuɗi mai yawa kafin in zama ɗan ƙasa.” Bulus ya ce, “Ni kuwa an haife ni ɗan ƙasa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |