Ayyukan Manzanni 22:14 - Littafi Mai Tsarki14 Sai ya ce, ‘Allahn kakanninmu ya zaɓe ka don kă san nufinsa, ka ga Mai Adalcin nan, ka kuma ji jawabi daga bakinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 “Sa’an nan ya ce, ‘Allah na kakanninmu ya zaɓe ka ka san nufinsa ka kuma ga Mai Adalcin nan ka kuma ji kalmomi daga bakinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |