Ayyukan Manzanni 22:13 - Littafi Mai Tsarki13 ya zo ya tsaya a kusa da ni, ya ce mini, ‘Ya ɗan'uwana Shawulu, ganinka yă komo maka.’ Nan tāke, sai ganina ya komo, na kuwa gan shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Ya tsaya kusa da ni ya ce, ‘Ɗan’uwa Shawulu, ka sami ganin garinka!’ A daidai lokacin kuwa na iya ganinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |