Ayyukan Manzanni 21:8 - Littafi Mai Tsarki8 Kashegari muka tashi muka zo Kaisariya, muka shiga gidan Filibus mai yin bishara, wanda yake ɗaya daga cikin bakwai ɗin nan, muka sauka a wurinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Da muka tashi kashegari, sai muka isa Kaisariya muka kuma sauka a gidan Filibus mai bishara, ɗaya daga cikin Bakwai ɗin nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |