Ayyukan Manzanni 21:7 - Littafi Mai Tsarki7 Da muka gama tafiyarmu daga Taya, muka isa Talamayas, muka gaisa da 'yan'uwa, muka kuma kwana ɗaya a wurinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Muka ci gaba da tafiyarmu daga Taya muka sauka a Tolemayis, inda muka gai da ’yan’uwa muka yi kwana ɗaya tare da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |