Ayyukan Manzanni 21:40 - Littafi Mai Tsarki40 Da ya ba shi izini, sai Bulus ya tsaya a kan matakala, ya ɗaga wa jama'a hannu su yi shiru. Da suka yi tsit, sai ya yi musu magana da Yahudanci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202040 Da ya sami izini daga shugaban ƙungiyar sojan, sai Bulus ya tsaya a matakala, ya ɗaga wa taron hannu. Da dukan suka yi shiru, sai ya ce musu da Arameyanci, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |