Ayyukan Manzanni 21:27 - Littafi Mai Tsarki27 Da kwana bakwai ɗin suka yi kusan cika, Yahudawan ƙasar Asiya suka gan shi a Haikalin, sai suka zuga taron duka, suka danƙe shi, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Da kwana bakwai ɗin suka yi kusan cika, waɗansu Yahudawa daga lardin Asiya suka ga Bulus a haikali. Sai suka zuga taron duka, suka kama shi, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |