Ayyukan Manzanni 21:25 - Littafi Mai Tsarki25 Amma game da al'ummai da suka ba da gaskiya, mun aika da wasiƙa a kan mun hukunta, cewa su guji cin abin da aka yanka wa gunki, da fasikanci, da cin abin da aka maƙure, da kuma cin nama tare da jini.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Game da Al’ummai masu bi kuwa, mun yi musu wasiƙa a kan shawararmu cewa su guji abincin da aka miƙa wa gumaka, da jini, da naman dabbar da aka maƙure da kuma fasikanci.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |