Ayyukan Manzanni 21:16 - Littafi Mai Tsarki16 Waɗansu masu bi daga Kaisariya suka rako mu, suka kawo mu wurin Manason, mutumin Kubrus, wani daɗaɗɗen mai bi, wanda za mu sauka a gunsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Waɗansu almajirai daga Kaisariya suka raka mu suka kawo mu gidan Minason, inda za mu sauka. Shi mutumin Saifurus ne kuma ɗaya daga cikin almajirai na farko. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |