5 waɗanda suka riga tafiya suka jira mu a Taruwasa.
5 Waɗannan mutane suka sha gaba suka kuma jira mu a Toruwas.
Suka kuwa ratsa ƙasar Misiya, suka gangara zuwa Taruwasa.
Sa'ad da za ka taho, ka zo da alkyabbar nan da na bari a wurin Karbus a Taruwasa, da kuma littattafan nan, tun ba ma fatun nan masu rubutu ba.
To, sa'ad da na zo Taruwasa in yi bisharar Almasihu, ko da yake an buɗe mini hanya a cikin Ubangiji,