Ayyukan Manzanni 20:3 - Littafi Mai Tsarki3 ya yi wata uku a nan. Da Yahudawa suka ƙulla masa makirci, a sa'ad da zai tashi a jirgin ruwa zuwa ƙasar Suriya, ya yi niyyar komawa ta ƙasar Makidoniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 inda ya zauna wata uku. Da yake Yahudawa sun ƙulla masa makirci, a lokacin da yake shirin tashi cikin jirgin ruwa zuwa Suriya, sai ya yanka shawara yă koma ta Makidoniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |