Ayyukan Manzanni 20:25 - Littafi Mai Tsarki25 To, ga shi, yanzu na san dukanku ba za ku ƙara ganina ba, ku da na zazzaga cikinku ina yi muku bisharar Mulkin Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 “Yanzu na san cewa ba ko ɗaya daga cikinku wanda na zazzaga ina muku wa’azin mulkin Allah da zai sāke ganina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |