Ayyukan Manzanni 20:24 - Littafi Mai Tsarki24 Amma ni ban mai da raina a bakin kome ba, bai kuma dame ni ba, muddin zan iya cikasa tserena da kuma hidimar da na karɓa gun Ubangiji Yesu, in shaidar da bisharar alherin Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Amma ni ban ɗauki raina a bakin kome ba, in dai zan iya gama tserena in kuma kammala aikin da Ubangiji Yesu ya ba ni aikin shaida bisharar alherin Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |