Ayyukan Manzanni 20:16 - Littafi Mai Tsarki16 Dā ma kuwa Bulus ya ƙudura zai wuce Afisa cikin jirgin, don kada ya yi jinkiri a Asiya, domin yana sauri, in mai yiwuwa ne ma, ya kai Urushalima a ranar Fentikos. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Bulus ya yanke shawara yă wuce Afisa a jirgin ruwa don kada yă ɓata lokaci a lardin Asiya, gama yana sauri yă kai Urushalima, in ya yiwu ma, a ranar Fentekos. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |