Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayyukan Manzanni 20:13 - Littafi Mai Tsarki

13 Mu kuwa muka yi gaba zuwa jirgin, muka miƙe sai Asus da nufin ɗaukar Bulus daga can, don dā ma haka ya shirya, shi kuwa ya yi niyyar bi ta ƙasa.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

13 Mu kuwa muka ci gaba zuwa jirgin ruwan muka tashi muka nufi Assos inda za mu ɗauki Bulus. Ya yi wannan shirin don zai tafi can da ƙafa.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayyukan Manzanni 20:13
7 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Bayan ya sallame su, sai ya hau dutse domin ya yi addu'a.


Da asussuba ya tashi ya fita, ya tafi wani wuri inda ba kowa, ya yi addu'a a can.


Da kuwa ya ga wahayin, nan take sai muka nemi tafiya Makidoniya, muka tabbata cewa Allah ne ya kira mu mu yi musu bishara.


waɗanda suka riga tafiya suka jira mu a Taruwasa.


Sai suka tafi da saurayin nan a raye, daɗin da suka ji kuwa ba kaɗan ba ne.


Da ya same mu a Asus, muka ɗauke shi a jirgin, muka zo Mitilini.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ