Ayyukan Manzanni 2:46 - Littafi Mai Tsarki46 Kowace rana kuma sukan riƙa zuwa Haikali da nufi ɗaya, suna gutsuttsura gurasa a gidajensu, suna cin abinci da farin ciki ƙwarai, rai kwance, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202046 Kowace rana suka ci gaba da taruwa a filin haikali. Suka gutsuttsura burodi a gidajensu suna cin abinci tare da farin ciki da zuciya ɗaya, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |