Ayyukan Manzanni 2:40 - Littafi Mai Tsarki40 Sai ya yi ta tabbatar musu da maganganu masu yawa, yana ta yi musu gargaɗi, yana cewa, “Ku tsirar da kanku daga wannan karkataccen zamani.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202040 Da waɗansu kalmomi masu yawa ya gargaɗe su; ya kuma roƙe su cewa, “Ku ceci kanku daga wannan lalataccen zamani.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |