Ayyukan Manzanni 2:36 - Littafi Mai Tsarki36 “Don haka sai duk jama'ar Isra'ila su sakankance, cewa shi Yesun na da kuka gicciye, Allah ya mai da shi Ubangiji, da kuma Almasihu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202036 “Saboda haka bari dukan Isra’ila su tabbatar da wannan. Allah ya mai da wannan Yesu, da kuka gicciye, Ubangiji da kuma Kiristi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |