Ayyukan Manzanni 2:33 - Littafi Mai Tsarki33 Da yake an ɗaukaka shi a dama ga Allah, ya kuma sami cikar alkawarin nan na baiwar Ruhu Mai Tsarki daga wurin Uba, sai ya zubo da wannan da kuke gani, kuke kuma ji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202033 An ɗaukaka shi zuwa ga hannun dama na Allah, ya karɓi alkawarin Ruhu Mai Tsarki daga Uba, ya kuma zubo abin da yanzu kuke gani kuke kuma ji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |