Ayyukan Manzanni 2:31 - Littafi Mai Tsarki31 sai ya hango, ya kuma yi faɗi a kan tashin Almasihu daga matattu, cewa ba za a yashe shi a Hades ba, jikinsa kuwa ba zai ruɓa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 Ganin abin da yake gaba, ya yi magana a kan tashin Kiristi daga matattu cewa, ba a bar shi a kabari ba, jikinsa kuma bai ruɓa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |