Ayyukan Manzanni 2:29 - Littafi Mai Tsarki29 “Ya 'yan'uwa, na iya yi muku magana da amincewa a game da kakanmu Dawuda, cewa ya mutu, an binne shi, kabarinsa kuma yana nan gare mu har ya zuwa yau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 “’Yan’uwa, zan iya tabbatar muku gabagadi cewa kakanmu Dawuda ya mutu aka kuma binne shi, kabarinsa kuwa yana a nan har yă zuwa yau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |