Ayyukan Manzanni 2:24 - Littafi Mai Tsarki24 Amma Allah ya tashe shi bayan ya ɓalle masa ƙangin mutuwa, domin ba shi yiwuwa mutuwa ta riƙe shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Amma Allah ya tashe shi daga matattu, ya ’yantar da shi daga azabar mutuwa, don ba ya yiwuwa mutuwa ta riƙe shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |