Ayyukan Manzanni 2:2 - Littafi Mai Tsarki2 farat ɗaya, sai aka ji wani amo daga sama, kamar na busowar gawurtacciyar iska, ya cika duk gidan da suke zaune. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Ba zato ba tsammani sai aka ji motsi kamar ta babbar iska tana hurowa daga sama ta kuma cika dukan gidan da suke zaune. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |