Ayyukan Manzanni 2:17 - Littafi Mai Tsarki17 “ ‘Allah ya ce, A zamanin karshe zai zamanto zan zubo wa dukan 'yan adam Ruhuna. 'Ya'yanku mata da maza za su yi annabci, Wahayi zai zo wa samarinku, Dattawanku kuma za su yi mafarkai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 “Allah ya ce, ‘A kwanakin ƙarshe, zan zubo Ruhuna bisa dukan mutane. ’Ya’yanku maza da mata za su yi annabci, samarinku za su ga wahayoyi, dattawanku kuma za su yi mafarkai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |