Ayyukan Manzanni 19:8 - Littafi Mai Tsarki8 Sai ya shiga majami'a yana wa'azi gabagaɗi, ya kuma yi wata uku yana muhawwara da su, yana kuma rinjayarsu a kan al'amarin Mulkin Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Bulus ya shiga majami’a ya yi magana gabagadi a can na watanni uku, yana muhawwara yana kuma rinjayarsu game da mulkin Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |