Ayyukan Manzanni 19:29 - Littafi Mai Tsarki29 Sai garin duk ya ruɗe, jama'a suka ruga zuwa dandali da nufi ɗaya, suna jan Gayus da Aristarkus, mutanen Makidoniya, abokan tafiyar Bulus. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 Jim kaɗan sai hayaniya ta tashi a dukan birnin. Sai mutane suka cafke Gayus da Aristarkus, abokan tafiyar Bulus daga Makidoniya, suka ruga da zuwa fili da nufi ɗaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |