Ayyukan Manzanni 19:17 - Littafi Mai Tsarki17 Wannan abu fa ya sanu ga dukan mazaunan Afisa, Yahudawa da al'ummai duka, duka kuma tsoro ya kama su, aka kuwa ɗaukaka sunan Ubangiji Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Da Yahudawa da Hellenawan da suke zama a Afisa suka ji wannan labari sai duk tsoro ya kama su, aka kuwa darjanta sunan Ubangiji Yesu ƙwarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |