Ayyukan Manzanni 19:16 - Littafi Mai Tsarki16 Mutumin nan mai aljanin sai ya daka tsalle, ya fāɗa musu, ya fi ƙarfinsu dukkansu, ya ci ɗunguminsu, har suka fita daga gidan a guje, a tuɓe, suna masu rauni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Sai mutumin da yake da mugun ruhun ya fāɗa musu ya sha ƙarfinsu duka. Ya yi musu dūkan tsiya har suka fita a guje daga gidan tsirara jini yana zuba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |