Ayyukan Manzanni 18:8 - Littafi Mai Tsarki8 Sai Kirisbus, shugaban majami'ar ya ba da gaskiya ga Ubangiji, shi da jama'ar gidansa duka. Korantiyawa kuma da yawa da suka ji maganar Bulus suka ba da gaskiya, aka kuwa yi musu baftisma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Kirisbus, shugaban majami’a, da dukan iyalinsa suka gaskata Ubangiji; Korintiyawa masu yawa kuwa da suka ji shi suka gaskata, aka kuwa yi musu baftisma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |