Ayyukan Manzanni 18:26 - Littafi Mai Tsarki26 Sai ya fara wa'azi gabagaɗi a majami'a, amma da Bilkisu da Akila suka ji maganarsa, suka ja shi a jika, suka ƙara bayyana masa tafarkin Allah sosai da sosai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Sai ya fara magana gabagadi a majami’a. Sa’ad da Firiskila da Akwila suka ji shi, sai suka gayyace shi gidansu suka ƙara bayyana masa hanyar Allah sosai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |