Ayyukan Manzanni 18:25 - Littafi Mai Tsarki25 An karantar da shi tafarkin Ubangiji, da yake kuma muhimmanci ne ƙwarai, yakan yi ta magana kan al'amuran Yesu, yana kuma koyar da su sosai, amma fa baftismar Yahaya kaɗai ya sani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 An horar da shi a hanyar Ubangiji, ya kuma himma ƙwarai a magana, ya kuma yi koyarwa game da Yesu, daidai, ko da yake baftismar Yohanna ce kaɗai ya sani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |