Ayyukan Manzanni 18:19 - Littafi Mai Tsarki19 Sai suka isa Afisa, a can ne kuma ya bar su, shi kuwa ya shiga majami'a ya yi muhawwara da Yahudawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Suka isa Afisa, inda Bulus ya bar Firiskila da Akwila. Shi kansa ya shiga majami’a ya kuma yi muhawwara da Yahudawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |