Ayyukan Manzanni 18:15 - Littafi Mai Tsarki15 Amma tun da yake gardama ce kawai a kan kalmomi, da sunaye, da kuma shari'arku, ai, sai ku ji da ita, ku da kanku. Ni kam, ba ni da niyyar yin shari'a irin waɗannan abubuwa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Amma da yake ya shafi gardama ce game da kalmomi da sunaye da kuma dokarku, sai ku ji da ita da kanku. Ni ba zan zama mai shari’a kan irin waɗannan abubuwa ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |