8 Da mutanen gari da mahukunta suka ji wannan, hankalinsu ya tashi.
8 Da suka ji haka, sai hankalin taron da na mahukuntan birnin ya tashi.
In fa muka ƙyale shi kan haka, kowa zai gaskata da shi, Romawa kuma za su zo su karɓe ƙasarmu su ɗebe jama'armu.”
Da sarki Hirudus ya ji haka, sai ya damu ƙwarai, haka kuma dukan mutanen Urushalima.
Sa'ad da suka kai ku gaban majami'u, da mahukunta da shugabanni, kada ku damu da yadda za ku mai da jawabi, ko kuwa abin da za ku faɗa,
har ma Yason ya sauke su! Dukansu kuwa suna saɓa dokokin Kaisar, suna cewa wani ne sarki, wai shi Yesu.”
Ba su sake su ba, sai da suka karɓi kuɗin lamuni a hannun Yason da sauransu.