Ayyukan Manzanni 17:32 - Littafi Mai Tsarki32 Da dai suka ji maganar tashin matattu, sai waɗansu suka yi ba'a, amma waɗansu suka ce, “Game da wannan magana kam, mā sāke jin abin da za ka faɗa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Sa’ad da suka ji maganar tashin matattu, waɗansunsu suka yi tsaki, amma waɗansu suka ce, “Muna so mu ƙara jin ka a kan wannan batu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |