Ayyukan Manzanni 17:31 - Littafi Mai Tsarki31 tun da yake ya tsai da ranar da zai yi wa duniya shari'a, shari'a adalci, ta wurin mutumin nan da ya sa, wannan kuwa ya tabbatar wa dukan mutane, da ya tashe shi daga matattu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 Gama ya sa ranar da zai yi wa duniya shari’a da adalci ta wurin mutumin da ya naɗa. Ya riga ya ba da tabbacin wannan ga dukan mutane ta wurin tā da shi daga matattu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |