Ayyukan Manzanni 17:26 - Littafi Mai Tsarki26 Shi ne kuma ya halicci dukkan al'umma daga tsatso ɗaya, domin su zauna a dukan sararin duniya, ya kuma ƙayyade zamanansu da iyakokin ƙasashensu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Daga mutum ɗaya, ya halicci kowace al’ummar mutane, don su zauna a duk duniya; shi ne kuma ya ƙaddara lokuta bisa ga tsarinsu da kuma inda za su kasance. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |