Ayyukan Manzanni 17:25 - Littafi Mai Tsarki25 Haka kuma ba ya neman wani taimako gun mutum, sai ka ce wani abu yake bukata, tun da yake shi kansa ne yake ba dukkan mutane rai, da numfashi, da dukkan abubuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Ba a kuma yin masa hidima da hannun mutum, sai ka ce mai bukatan wani abu, domin shi kansa ne ke ba wa dukan mutane rai da numfashi da kuma kome. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |